BBC Radio Podcasts from Korona: Ina Mafita?

Korona: Ina Mafita?

Najeriya za ta fara amfani da rigakafin Moderna

Labaran korona da bayani kan yadda Najeriya ke shirin fara amfani da rigakafin Moderna.

An tilasta wa ma'aikata yin rigakafin korona a Amurka

Labaran korona da bayani kan yadda aka tilasta wa ma'aikata yin rigakafin korona a Amurka

Ghana ta gindaya sharuddan jana'iza da bikin aure

Labaran korona a takaice da bayani kan sharuddan jana'iza da bikin aure a Ghana

Najeriya za ta shigo da wasu nau'ukan rigakafin korona

Labaran korona a da bayani kan yadda Najeriya ta amince da wasu naukan rigakafin cutar.

Yadda aka gano korona samfurin Delta a Najeriya

Takaitattun labaran korona da bayani kan cutar samfurin Delta wanda aka gano a Najeriya

Nau'in cutar korona mai hadari na bazuwa a Ghana

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda nau'in korona mai hadari ke yaduwa a Ghana.

Italiya za ta sassauta dokar sanya takunkumi

Labaran korona a takaice da bayani kan aniyar Italiya na sassauta dokar sanya takunkumi

An wajabta rigakafin korona kan kowane baligi a Djibouti

Takaitattun labaran korona da bayani kan yadda aka wajabta allurar korona a Djibouti.

Abin da ya sa Nijar ta fara rigakafin gama-gari

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda jamhuriyar Nijar ta fara rigakafin cutar

Ana karo-karo domin tallafa wa matalautan kasashe

Labaran korona a takaice da bayani kan gudumawar rigakafin korona daga kasashen G7.

Yadda korona ta salwantar da ayyukan mutane

Takaitattun labaran korona da rahoto kan yadda cutar ta salwantar da ayyuka yi ga mata.

Labari mai dadi game da korona

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda tattalin arzikin duniya ke farfadowa.

Gwamnati na cigiyar karin mutanen da suka karya dokar korona

Labaran korona a takaice da bayani kan mutanen da gwamnatin Najeriya ke nema.

Gwamnati na neman wadanda suka karya dokar yaki da cutar korona a Najeriya

Takaitattun labaran korona da bayani kan neman wadanda suka karya dokar yaki da cutar.

Yadda mutane ke mutuwa kan titi sanadiyyar korona

Takaitattun labaran korona da bayani kan illar da cutar ke yi a kasar Indiya.

Ko rigakafin korona na karya azumi?

Takaitattun labaran korona da bayani kan hukuncin yin rigakafin korona a lokacin azumi.

An kafa hujja da cutar korona domin take hakkin bil'adama - Amnesty

Takaitattun labaran korona da bayani kan rahoton Amnesty International.

Nijar za ta fara amfani da rigakafin korona daga China

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda Nijar ta karbi rigkafin cutar daga China.

Kasashe na sake komawa kan rigakafin korona ta AstraZeneca

Labaran korona a takaice da martanin kasashe kan matsayar nahiyar turai kan rigakafinta.

Kasashen da suka daina amfani da Rigakafin korona na AstraZeneca

Labaran korona a takaice da bayani kan sahihancin rigakafin korona na AstraZeneca.

Yadda riga-kafin korona ta iso Najeriya

Labaran korona a takaice da bayani kan isowar riga-kafin cutar Najeriya.

Ko sauye-sauyen da ake ji idan an karbi rigakafin korona na da illa?

Takaitattun labaran korona, bayanai kan yadda ake bayar da rigakafin cutar a wasu kasashe.

Ganawar Buhari da malamai kan cutar korona

Takaitattun labaran korona da bayani kan tattaunawar shugaba Buhari da malamai kan cutar.

Yadda korona ke yaduwa a kasashen da ke makwaftaka da Najeriya

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda korona ke yaduwa a kasashe makwaftan Najeriya

Shirin samar da rigakafin korona na duniya

Labaran korona a takaice da bayani kan shirin samar da rigakafin korona na duniya.

Bullar sabuwar cutar korona

Takaitattun labaran korona da bayani kan bullar sabuwar nau’in cutar.

Kotu ta tilasta karbar rigakafin korona...

Takaitattun labaran korona a fadin duniya.

Abin da wadanda aka yi wa rigakafin korona ke cewa

Takaitattun labaran korona da kuma bayanin karfafa gwiwa ga al'umma kan maganin.

Littafin Hausa da aka rubuta kan cutar korona

Bayani kan wani kagaggen labari da aka rubuta da Hausa game da cutar korona.

Rigakafin korona da za a fara amfani da shi

Burtaniya ta amince da fara amfani da rigakafin korona wanda kamfanin Pfizer ya samar.

Yadda za a kiyaye dawowar korona

Labaran korona a takaice da bayani kan matakan kare dawowar cutar.

Dakile yaduwar korona a sansanonin taruwar jama'a

Takaitattun labaran korona da bayani kan takaita yada cutar a wuraren taruwar jama'a.

Ko samun riga-kafi na nufin an ci galabar korona?

Takaitattun labaran korona da bayani kan riga-kafin da kamfanin Pfizer ya samar.

Masu kamuwa da korona na kara yawa a Afirka

Takaitattun labaran korona da bayani kan yadda cutar ke kara yaduwa a Afirka.

Ingantattun shawarwari game da cutar korona

Takaitattun labaran korona da kuma gargadi kan hanyoyin kariya.

Abubuwan da za a kiyaye lokacin da aka je asibiti

Labarai da bayani kan abubuwan da za a kiyaye a asibiti domin kare kai daga cutar korona.

Matsalar korona a karo na biyu

Labaran korona da bayani kan matsalar da cutar korona za ta haifar a karo na biyu.

Tallafin korona ga bangaren sufurin jiragen sama

Labaran korona a takaice da bayani kan tallafi ga bangaren sufurin jiragen sama.

Abin da ya sa korona ke dawowa

Labaran cutar korona a atakaice da bayani kan abinda ke sa cutar korona na dawowa.

Wawason kayan tallafin Korona

Takaitattun labarin korono da dalilan da suka haifar da wawason kayan tallafin korona

An samar da na'urar gwajin korona mai matukar sauri

Labaran korona a takaice da bayani kan sake bayyanar cutar korona

Yadda korona ke dawowa a kasashen duniya

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda cutar ke kara dawowa.

Yadda korona ke dawowa sannu-sannu

Labaran korona a a takaice da bayani kan yadda cutar ke dawowa a kasashen Turai

Gwajin rigakafin korona ya ci karo da matsala

Takaitattun labaran korona da bayani kan yadda aka dakatar da gwajin rigakafin cutar.

Yadda ake ciki game da yaki da cutar korona

Labaran korona a takaice da bayani kan inda aka kwana wurin yaki da cutar a Najeriya

Tallafin korona ga masu son haihuwa a Singapore

Labaran korona a takaice da bayanin yadda gwamnatin Singapore ke bai wa ma'aurata tallafi

Kula da lafiyar kwakwalwa lokacin korona

Labaran korona a takaice da kuma bayani kan yadda cutar korona ta shafi kula da kwakwalwa

Abin da Amurkawa ke cewa kan rashin lafiyar Trump

Takaitattun labaran korona da kuma ra'ayoyin Amurkawa kan rashin lafiyar shugaba Trump.

Sabuwar na'urar gwajin cutar korona

Labaran korona a takaice da bayani kan sabuwar na'urar gwajin korona a Najeriya.

Nauyin da ke a kan kowa

Labaran korona a takaice da bayani kan nauyin da ke kan al'umma wajen yaki da korona.

Abin da ke faruwa bayan an warke daga korona

Takaitattun labaran korona da bayani daga bakin masana.

Yadda ake gane mai dauke da cutar korona

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda ake gano masu dauke da cutar korona.

Yadda za ku yaki korona a saukake

Takaitattun labaran korona da bayani kan amfani da tsafta wurin yaki da cutar korona.

Gwajin cutar korona

Labaran cutar korona a takaice da bayani kan dalilin da ya sa ake gwajin cutar ta hanci.

Wanne matakin kariya ya fi amfani?

Labaran korona da bayani kan matakan kariya.

Abin da ke iya janyo karuwar mau kamuwa da korona

Labaran cutar korona da bayani kan abin da zai iya kara yawan masu kamuwa da cutar.

Abin da 'yan Najeriya ke cewa game da raguwar masu kamuwa da cutar korona

Takaitattun labaran cutar korona da ra'ayoyin 'yan Najeriya game da raguwar cutar korona.

Kariya mafi a'ala

Labaran cutar korona a takiace da bayani kan banbancin takunkumi da makarin fuska.

Shin korona za ta iya dawowa?

Takaitattun labarai kan cutar korona da bayani kan barazanar da har yanzu ake fuskanta.

Kasashen da suka fi kokari wurin yaki da cutar korona

Labaran cutar korona a takaice da bayani kan binciken masana kimiyya

Ko cunkoson al'umma ne ya hana korona walawa a Afirka?

Labaran korona a takaice da bayani kan abubuwan da suka hana korona walawa a Afirka.

Abin da ya kamata mata su yi a wannan lokaci na korona

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda mata za su dakile yaduwar korona.

Abin da korona ke wa yara da tsofaffi

Takaitattun labaran korona da kuma bayani kan illar da korona ke a yara da tsofaffi.

Abinda ya sa korona ke raguwa a Najeriya

Labaran korona a takaice da bayani kan raguwar masu kamuwa da cutar a Najeriya.

Yadda ake aikin samar da rigakafin korona

Labaran cutar korona a takaice da bayani kan yadda ake hada rigakafin cutar korona.

Yadda yara suke yada cutar korona

Labaran korona a takaice da bayani kan yadda yara za su iya yada cutar korona.

Banbancin cutar Maleriya da Korona

Labaran cutar korona a takaice da bayani kan banbancin cutar maleriya da korona.

Mene ne gaskiyar bayani kan cewa NCDC na bayar da tallafin kudi na korona?

Labaran korona da bayani daga hukumar NCDC kan batun bayar da tallafi da wasu ke ikirari.

Yadda kayan marmari za su taimaka wurin yaki da cutar korona

Labaran korona a takaice da kuma bayani daga bakin likita kan amfani da 'yayan itatuwa.

Matakan da dalibai za su dauka lokacin jarabawa domin kada su yada cutar korona

Labaran cutar korona a takaice da kuma bayani daga bakin likita.

Yadda wasu ke yin bacci wurin rubuta jarabawar WAEC

Labaran cutar korona a takaice da bayani daga bakin wata daliba mai rubuta WAEC.

Abin da ya hana cutar korona yin barna a Afirka

Takaitattun labaran korona da bayani daga bakin kwararren likita.

Mataki mafi muhimmanci na kariya daga cutar korona

Labaran korona a takaice da bayani daga bakin likita kan matakan kariya daga cutar korona

Dalilin da ya sa ake takaddama kan kulorakwin

Labaran cutar korona da bayani daga bakin likita.

Mene ne sahihancin amfani da takunkumin fuska fiye da sau daya?

Labaran korona da bayani kan tasirin tarurrukan yakin neman zabe wurin yaduwar korona.

Matakan da jami'an tsaro ke dauka don tabbatar da ana bin dokar korona

Labaran da suka danganci cutar korona da kuma bayanin matakan da jami'an tsaro ke dauka

Me zai faru idan aka ki zuwa asibiti saboda tsoron korona?

Takaitattun labaran cutar korona da bayani kan illar rshin zuwa asibiti.

Abin da cutar korona ke wa masu shan taba sigari

Wannan shiri ya kunshi labarai kan cutar korona da illar da cutar ke wa masu shan taba.

Shin har yanzu akwai cutar korona a Najeriya?

Bayani kan yadda korona ke yaduwa a wannan lokaci

Abin da ya kamata iyaye su sani kafin tura yara makaranta

Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku kan cutar Coronavirus.

Korona: Ina Mafita?

Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku na tsawo minti